Matsalar tsaron kasarnan ta fi karfin jami’an tsaron mu, ba zasu iya ba>>Shugaba Tinubu
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, amfanin tsarin tsaron da ake kanshi a yanzu, ya kare.
Ya bayyana cewa, samar da 'yansandan jihohi yanzu ba magana bace kawai ta fatar baki ba, abune da ya zama dole dan samarwa 'yan kasa tsaro.
Shugaban yace jami'an tsaron da ake dasu yanzu wanda gwamnatin tarayya ke kula dasu aiki ya musu yawa kuma basa iya samar da tsaron yanda ya kamata
Shugaban yace, dolene a baiwa jihohi dama su samar da 'yansandan jihohi da zasu ira aiki ...







