Bayani Dalla-Dalla: Kan halin da ake ciki tsakanin Najeriya da kasar Amurka, bayan da shugaba Tinubu ya shafawa fuskarsa toka yace Najeriya ba zata yadda a kawo matsa gagararru ba wanda suka gagari Amurka da kasarsu ta Venezuela ba
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
A karon farko, hukumomi a Najeriya suka fito a bainar jama'a suka yi watsi da wata buƙata da suke zargin Amurka ta bijiro musu, ta neman amincewar Najeriya ta karɓi wasu ƴancirani na ƙasar Venezuela da Donald Trump ke son tasa ƙeyarsu daga Amurkar bayan fito da su daga gidan yari.
Hakan ne ya sa ƴan Najeriya da dama ke tambayar haƙiƙanin abin da ke faruwa tsakanin ƙasashen biyu.
Wannan na zuwa ne ƴan kwanaki bayan da Amurka ta taƙaita bai wa ƴan Najeriyar biza baya ga ƙarin haraj...








