Friday, January 17
Shadow

Duk Labarai

Shekararsa 70 Amma Aikinsa Shine Baiwa Masu Gaŕkuwa Da Mutane Bayanan Sirri

Shekararsa 70 Amma Aikinsa Shine Baiwa Masu Gaŕkuwa Da Mutane Bayanan Sirri

Duk Labarai
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shekararsa 70 Amma Aikinsa Shine Baiwa Masu Gaŕkuwa Da Mutane Bayanan Sirri, Inda Aka Taba Ba Shi Tukwicin Naira Dubu Dari Cikin Naira Milyan Bakwai Da Aka Karba Kudin Fansar Wani Alhaji Me za ku ce?
An Jefar Da Ģawar Wata Karamar Yarinya A Msallaci Bayan An Ýì Mața Fýàdè

An Jefar Da Ģawar Wata Karamar Yarinya A Msallaci Bayan An Ýì Mața Fýàdè

Duk Labarai
INNA LILLAHI WA'INNA IALIHI RAJI'UN An Jefar Da Ģawar Wata Karamar Yarinya A Msallaci Bayan An Ýì Mața Fýàdè An tsinci ģawar wata yarinya a cikin masallacin anguwar Denawa dake cikin garin Ningi da ke Jihar Bauchi. Yariyar mai kimanin shekara daya da rabi da haihuwa, bincike ya nuna çewa wašu nè şuķa ýi mațà daga bisani bayan ta muțù suka jefar da gawàr a çiķìn masallaci. Majiyar ta bayyana mana cewa, Ladanin masallacin ne ya fara ganin gawar a daidai lokacin da ya fita masallacin domin kiran sallar asuba.
Hotuna: Yadda Yara Masu Zàñga-zàñgar Yuɲwa Da Aka Kama Suke Sujjadar Godiya Ga Allah, Bayaɲ Kotu Ta Yi Fatali Da Zargin Da Ake Yi Musu

Hotuna: Yadda Yara Masu Zàñga-zàñgar Yuɲwa Da Aka Kama Suke Sujjadar Godiya Ga Allah, Bayaɲ Kotu Ta Yi Fatali Da Zargin Da Ake Yi Musu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Yadda Yara Masu Zàñga-zàñgar Yuɲwa Da Aka Kama Suke Sujjadar Godiya Ga Allah, Bayaɲ Kotu Ta Yi Fatali Da Zargin Da Ake Yi Musu Yanzu haka dai ana shirye-shiryen mayar da yaran gida.
YANZU-YANZU: Kotu Ta Sallami Dukkannin Yaran Dake Tsare Saboda Zargin Zàñga-zàñgar Yunwa Da Tsadar Rayuwa, Bayan Babban Lauyan Ƙasa Ya Janye Tuhumar Da Gwamnati Ke Yi Musu

YANZU-YANZU: Kotu Ta Sallami Dukkannin Yaran Dake Tsare Saboda Zargin Zàñga-zàñgar Yunwa Da Tsadar Rayuwa, Bayan Babban Lauyan Ƙasa Ya Janye Tuhumar Da Gwamnati Ke Yi Musu

Duk Labarai
Babbar kotun tarayya dake Abuja ta soke karar da aka shigar akan mutane 119 kan zargin cib amanar kasa da shiga zanga-zanga. Mai Shari'a Obiora Egwuatu ne ya soke tuhumar bayan da lauyan gwamnati MD Abubakar ya bukaci hakan. A zaman kotun na yau Talata lauyan gwamnatin ya ce babban lauya na kasa ne zai ci gaba da kula da lamarin.
‘Yan kasuwar man fetur zasu shigo da man fetur daga kasashen waje wanda yafi na Dangote Sauki

‘Yan kasuwar man fetur zasu shigo da man fetur daga kasashen waje wanda yafi na Dangote Sauki

Duk Labarai
Kungiyar masu dillancin man fetur a karkashin PETROAN ta bayyana cewa, tana nan kan bakanta na man fetur din da zata shigo dashi daga kasar waje ya fi na matatar Dangote sauki. Me magana da yawun kungiyar, Dr. Joseph Obele ya bayyana cewa dolene a bar kowa yayi kasuwancinsa ba tare da katsalandan ba tunda dai gwamnati tace ta cire hannunta daga harkar. Kungiyar tace ta kammala shirin ta tsaf dan shigo da man fetur cikin kasarnan kamin watan Disamba. Kungiyar ta kuma musanta ikirarin da Dangote yayi cewa, suna shirin shigo da man fetur gurbataccene tace wana kawai soki burutsu ne irin na Dangote wanda ya saba yi dan kawai a barshi shi kadai ya rika siyar da man fetur din.
Wata Sabuwar Kungiyar ‘yan tà’àddà ta bulla a jihar Sokoto

Wata Sabuwar Kungiyar ‘yan tà’àddà ta bulla a jihar Sokoto

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar Sokoto na cewa wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda ta bulla a jihar. Mataimakin gwamnan jihar, Idris Gobir ne ya bayyana haka a yayin ziyarar da wata tawagar rundunar tsaro ta kasa ta kai masa ziyara. Yace sunan wannan sabuwar kungiyar 'yan ta'adda, LAKURAWAS kuma kungiyace dake danganta kanta da addini. Sannan ya kara da cewa sun fara gudanar da ayyukan ta'addanci a wasu garuruwan na jihar Sokoto. Sannan kuma yace kungiyar ta mallaki muggan makamai. Hakan na zuwane yayin da jihar ta Sokoto ke fama da matsalar hare-haren 'yan Bindiga wanda mataimakin gwamnan yace jami'an tsaro na aiki tukuru dan magancewa.