Kalli Sabon Bidiyon: Yanda Aga ga Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke na tikar rawa daya dauki hankula
An ga wani sabon Bidiyo na gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke yana Tikar Rawa.
https://twitter.com/i/status/2024173721036992718
Dama dai can Gwamnan ya saba yin rawa, amma a wannan karin an ganshi yana rawa babu waqa babu kida.







