Kalli Bidiyo: Yanda wata mata ke rawar Fitsara a coci da yawa sun ce ba ibada ta ce yi ba…
Yanda wata mata ke rawar Fitsara a coci ya dauki hankula matuka inda da yawa suka ce ba Ibada ta kaita ba.
Da yawa sun yi Allah wadai da abinda ta yi.
Kalli Bidiyon a kasa:
https://twitter.com/Afrika_Stories/status/1916385881545380191?t=pGKb8Gu_BaW_YzxJJy8tuA&s=19
Lamarin dai ya dauki hankula.








