Kalli Bidiyon: Babban Malamin Buddah dan shekaru 86 ya karbi Kalmar Shahada
Wani babban malamin Buddah a kasar Taiwan ya karbi kalmar shahada yana da shekaru 86.
Rahotanni sun ce ya shafe shekaru 50 yana cikin Buddah kamin yanzu Allah ya haskaka masa zuciya.
https://twitter.com/GPX_Press/status/2004674016637059113?t=SeLxLlpw9KZ37D1DIr_7aQ&s=19








