Kalli Bidiyon abinda Dangote yayi a wajan wani taro da ya dauki hankula
An ga Attajirin Najeriya, Aliko Dangote a wajan wani taron kamfaninsa na Siminti inda aka ga mawakin kudux Flavour na masa kirari.
Da alama kirarin da Flavour kewa Dangoten ya masa dadi inda aka ga Dangote na rausayawa yana tafi har yana daukar Flavour din Bidiyo da wayarsa.
https://www.tiktok.com/@bigapple_tv/video/7595662582590016788?_t=ZS-937HMh9WAdt&_r=1








