Friday, December 13
Shadow

Gaban mace

Wacece mace mai kyau

Auratayya, Budurci, Gaban mace, Jima'i, Kwalliya, Sha'awa, Soyayya
Shi kyau kala biyune Dana zahiri Dana badini. Kyan Zahiri shine Wanda ake gani da ido, watau fuska me kyau, dogon hanci, fari, da sauransu. Mace me Kyan zahiri za'a iya ganinta fara, doguwa, me matsakaitan mazaunai da matsakaitan nonuwa me fararen idanu, da fararen hakora sannan ta iya wanka. Saidai shi Kyan zahiri yana dusashewa musamman Idan girma ya fara kama mace, shiyasa ake son mace ta hada kyau biyu watau na zahiri dana badini. A lokuta da dama, mace zata iya samun kyan badini amma bata dana zahiri, to idan so samune, mace ta hada duka biyun, amma idan ya zama mutum zaba zai yi tsakanin mace me kyan badini bata dana zahiri da kuma me kyan zahiri bata dana badini, to a shawarce mutum ya dauki mace me kyan badini bata dana zahiri yafi. Shi kuma kyan badini, yawanci ba'a...

Wacece mace mai addini

Gaban mace, Ilimi, Jima'i, Sha'awa, Soyayya
Mace mai addini itace kamila wadda ke da kamun kai, da ilimi na addini dana boko, wadda kuma ta samu tarbiyya irin ta addinin musulunci. Mace mai addini itace wadda bata shigar banza dake nuna tsiraicinta, gashinta a rufe, ba ta sa matsatstsun kaya, bata sa kaya shara-shara Wanda ke nuna cikin jikinta, ta na son saka hijabi. Mace mai addini idan tana da saurayi bata zama kusa dashi su manne suna jin dumin jikin juna. Kuma duk son da take masa bata yadda ya taba jikinta. Mace mai addini tana kokarin kiyaye dokokin Allah da kuma tunatar da Wanda suke kusa da ita suma su kiyaye dokokin Allah. Mace me addini ta iya kalamai na hankali Wanda babu wauta, cin fuska, ko wulakanci a ciki.

Ya ake gane mace ta balaga

Gaban mace, Ilimi, Jinin Al'ada, Kiwon Lafiya
Ana gane mace ta balagane ta hanyar canje-canjen dake faruwa a jikinta. Yawanci mata suna balaga ne a tsakanin shekaru 9 zuwa 13, Inda suke Riga maza balaga da shekaru 2. Ga alamun dake nuna mace ta balaga kamar haka: Girman nonuwa: Nonuwan yarinya zasu fara girma suna kara fitowa wake suna girma. Zafin Nono: Saboda girman da suke yi, nonuwan yarinyar zasu Dan rika mata zafi ko kaikai. Warin Jiki: Saboda zuwan balaga, yarinya zata iya fara warin jiki. Fitar Gashi a Hamata da Gaba: Gashin hamatarta Dana gabanta zasu fara fita suna kara kauri suna murdewa. Fara Jinin Al'ada: Yarinya zata iya fara jinin Al'ada. Majinar Farji: Gaban yarinyar zai fara fitar da ruwa me yauki. Kurajen Fuska: Yarinyar zata iya yin kurajen fuska Saboda canjawar da jikinta take. Zata i...

Yadda mace zata dawo da budurcinta

Gaban mace
Babu wata hanya da ake amfani da ita wajan dawo da budurci da zaran mace ta rasashi. Saidai a al'adance ana bayar da magungunan matsi wanda ake ikirarin suka sa gaban mace ya matse bayan ta rasa budircinta. Rasa budurci ba yana nufin gaban mace zai bude bane, hakanan ba dole mace sai ta ga jini ba bayan rasa budurcinta ba. A likitance ma akan yiwa mace aiki ta yanda gabanta zai tsuke idan ya kasance ya bude da yawa. Abubuwan dake sa gaban mace ya bude sun hada da haihuwa da yawan shekaru.

Magani matsi na mata

Gaban mace
HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE kayan hadi Ganyen magarya zogale bagaruwaganyen bagaruwaalimsabulun salosabulun zaitunsabulun habbatussauda.Miskimadararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shiga\ MATSI 2 idan kinaso ki matse gabanki ciki da waje ta yanda mijinki zaijiki kamar budurwa to ki rike wannan ganyen ki sarrafashi kamar haka 1 .Ki sami aloevera da karo da kanumfari saiki zuba ruwa ki tafasa bayan kin tace anso ki ajiyeshi har yayi sanyi kina tsarki dashi 2 .sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan saiki dauko man zaitun ki...

Gyaran jiki bayan gama al’ada

Gaban mace
A addinin Musulunci bayan mace ta gama jinin Al'ada dolene ta yi wanka dan tsaftace kanta. A likitance ma sun bayar da shawarar wanke gaban mace bayan gama al'ada da farin ruwa wanda ba'a hadashi da komai ba. Ana kuma iya amfani da sabulu wanda bashi da kanshi wajan wanke gaban dan karin tsafta. A aladance kuma ga yanda bayanin yake: GYARAN GABA BAYAN GAMA AL'ADA.Uwargida yana dakyau aduk lokacin da kika gama al'ada ki gyara gabanki kuma ki kara tsaftaceshi sosai domin inganta lafiyarki data maigidanki tare da karawa kanki kima agurin maigidan naki. domin Hada wannan magani kina bukatar Abubuwa kamar haka:-. Sabulun Kuka Ko kuma Ruwan Ganyen Gabaruwa Tazargade Zuma Farin Almiski Auduga.Yadda za'ai amfani dasu shine :-.dafarko uwargida zata tafasa wannan tazargad...

Alamomin budewar gaban mace

Gaban mace
Da farko dai gaban mace kamar roba yake wanda zai iya budewa yayi fadi yayin da aka saka abu a cikinsa sannan idan an cire abin zai iya komawa ta tsuke. Sannan a tsarin likitanci abubuwa 2 ne kawai ke sanya gaban mace ya bude ko ya saki ya daina tsukewa yanda ya kamata, sune shekaru da kuma haihuwa. A yayin da girma ya kama mace ko ta yi shekaru masu yawa, gabanta zai saki zai daina tsukewa yanda ya kamata. Mafi yawan masana ilimin kiwon lafiya sun bayyana cewa mata kan fara jin cewa gabansu ya fara saki a yayin da suka haura shekaru 40 a Duniya. Hakanan a yayin da mace ta haihu,shima gabanta zai saki, yawan haihuwar da mace take yi,yawan budewar da gabanta zai rika yi kamar yanda masana ilimin kimiyyar lafiya suka sanar. Alamomin da mace zata ji ko ta gani tasa gabanta ya b...

Amfanin zuma a gaban mace

Amfanin Zuma, Gaban mace
Amfanin zuma a gaban mace yana da yawa, kuma yana iya taimakawa wajen lafiya da kuma kula da kyawun fata. Ga wasu daga cikin amfaninsa: Kare kuraje da kumburi: Zuma tana da sinadarai na anti-bacterial da anti-inflammatory, wanda ke taimakawa wajen magance kuraje da kumburi a gaban mace. Taushi da laushi: Zuma tana da moisture mai yawa wanda ke taimakawa wajen sanyawa gaban mace ya kasance da taushi da yayi haske. Kariya daga Infections: Zuma na taimakawa wajen magance cututtuka irin su fungal infections saboda tana da sinadarai na anti-fungal. A wani bincike da aka yi, an gano hada zuma da yegot wanda bashi da sugar ana shafawa a gaban mace da turawa a cikin farjin yana maganin ciwon sanyi ko infectio. Sakewa da gyaran fata: Sinadaran antioxidants da ke cikin zuma suna tai...

Amfanin man ridi a gaban mace

Gaban mace
Ridi na da amfani da yawa musamman ga mata. A wannan rubutu, zamu yi magana akan amfanin ridi a gaban mace: Ana hada man ridi da ruwan dumi dan magance matsalar infection da mata ke fama dasu a gabansu. Watau kaikayin gaba, wari, ko fitar ruwa me kala daban-daban. Hakanan Ridi musamman bakin Ridi yana da amfani musamman ga mata wanda suka manyanta suka daina haihuwa, yana taimakawa sosai wajan kula da lafiyar jikinsu. Ridi yana taimakawa sosai ga mata masu fama da bushewar gabansu. Yawanci ana amfani da man ridinne wajan magance wannan matsala. Hakanan idan mace ta yi bari, ko aka zubar da ciki, ko ta yi haihuwar bakwaini, ana fuskantar matsaloli irinsu zazzabi,rikicewar jinin al'ada, zubar da jini da sauransu, Ridi yana naganin wannan matsala. Akan yi hodar ridi a rika am...

Maganin farin ruwa mai karni

Gaban mace
Ruwan dake fita daga gaban mace ba matsala bane, kuma ba zaki iya dakatar dashi ba domin haka jikinki yake, Haka Allah ya halicceshi. Fitar ruwan na faruwa ne dan wanke al'aurarki da kasancewarta cikin koshin lafiya. Saidai yakan iya zama alamar cuta idan ya zama ruwan yana: Saki jin kaikai. Yana da wari ko karni kamar na kifi. Yayi kalar toka ba mai duhu ba ko ace kalar mugunya. Yana fita da gudaji-gudaji. Yana sa ki ji zafi yayin fitsari Ya canja kala zuwa green ko ruwan ganye. Dalilin da yasa kike ganin farin ruwa me karni a gabanki. Likitoci basu kai ga sanin duka abubuwan dake kawo irin wannan ruwa me karni da yauki a gaban mace ba ko ace infectio ba, amma akwai abubuwan da ke taimakawa wajan kamuwa da infection da aka fi sani kamar haka: Yin Jima'i ba...