Tauraruwar Fina-finan hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka.
Ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da yawa suka yaba.
Tauraron Fina-finan Hausa, Ali Isa Jita kenan a wadannan hotunan inda yake tare da iyalansa a wadannan hotunan da suka haskaka.
Ya saka hotunan a shafinsa na sada zumunta inda masiyansa da yawa suka yaba.
Tauraruwar Fina-finan Hausa, Maryam Yahya kenan a wadannan hotunan inda ta yi kwalliyar Sallah.
Maryam ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda tawa masoyanta gaisuwar barka da sallah.
Tauraron Fina-finan Hausa, Sani Musa Danja kenan a wannan hoton tare da 'ya'yansa inda suka sha kwalliyar Sallah.
Ya saka hoton a shafinsa na sada zumunta inda da yawa suka yaba.
An zargi babban mawakin Hausa, Aminu Alan Waka da yin waka a makabarta.
Aminu Alan Waka dai a matsayin bikin Sallah yayi waka ne a fadar da Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero yake, saidai wasu sun sokeshi cewa akwai makabarta a wajan.
https://twitter.com/bb_khamees/status/1802938486137172372?t=rLc8f88rHqlQ2PDB6KyTbA&s=19
Alan Waka dai yana tare da Sarki Aminu Ado Bayero ko da bayan da gwamnatin jihar Kano ta cireshi daga matsayin sarkin Kano.