Thursday, June 19
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaba Tinubu ya sanya hannu kan dokar canza taken Najeriya

DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaba Tinubu ya sanya hannu kan dokar canza taken Najeriya.

Wannan yana nufin daga yanzu za a daina National Anthem na “Arise O Compatriots” za a koma yin tsohon National Anthem da aka yi zamanin turawa “Nigeria, We hail thee”.

Shin kuna marana da wannan mataki da shugaba Tinubu ya dauka ?

Karanta Wannan  Da Duminsa: Majalisar Tarayyar Najeriya ta nemi a canja tsarin mulki da zai baiwa shugaban kasa damar yin zango daya na shekaru 6

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *