Monday, December 15
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya umarci a kammala titin Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano kuma a ƙawata shi da fitilu

Gwamnatin tarayya ta baiwa kamfanin Julius Berger izinin ya cigaba da aikin hanyar Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano, akan kudi Naira biliyan 740.79.

Tare da sharadin za a kammala shi cikin watanni 14 kuma zai hada har da sanya fitilun kan titi na zamani masu aiki da hasken rana

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Gwamnan Rivers da Tinubu ya dakatar, Fubara ya dawo Najeriya bayan kwashe makonni 2 yana hutu a kasashen waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *