Friday, December 5
Shadow

Maganar Gaskiya, Malam Lawal Triumph duk da namune, sai mun fadi gaskiya, Yayi Kuskure kalaman da yayi kan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) kuma ya kamata a hukuntashi>>Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun

Malamin Addinin Islama Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun ya bayyana cewa duk da Malam Lawal Triumph yana bangarensu ne amma maganar gaskiya yayi kuskure.

Malam ya bayyana cewa maganar Sheikh Lawal Triumph bata dace da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ba amma kuma bata fitar dashi daga Musulunci ba.

Ya kawo misalin irin hakan data faru a baya inda yace ladabtarwa ce ake wa irin wannan suka yi hakan.

Karanta Wannan  Ƴan wasan Barca da Real da za su kara a wasan ƙarshe na Copa del Rey

1 Comment

Leave a Reply to usman mohd bajoga Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *