Hotuna: Daliba Wadda ta biyawa kanta kudin makaranta da aikin share-share ta kammala jami’a da sakamako me kyau
Daliba wadda ta biyawa kanta kudin makaranta da aikin share-share ta dauki hankula bayan data kammala karatu sakamako mafi kyawu.
Ta bayyana cewa tana Alfahari da wannan aiki nata kuma bata jin kunyar bayyanawa.








