Thursday, May 7
Shadow
Gwamnatin tarayya ta dauki wasu Amurkawa aiki dan su rika tabbatarwa da Gwamnatin Amurka cewa tana baiwa Kiristoci kariya

Gwamnatin tarayya ta dauki wasu Amurkawa aiki dan su rika tabbatarwa da Gwamnatin Amurka cewa tana baiwa Kiristoci kariya

Duk Labarai
Gwamnatin tarayya ta dauki wasu Amurkawa aiki inda zata biyasu dala Miliyan $9 dan su rika gayawa Gwamnatin kasar Amurkar kokarin da suke yi na baiwa Kiristocin Najeriya kariya. Kafar TheCable tace sunan kamfanin Amurkar da zaiwa Gwamnatin Najeriya aiki DCI Group, shi wannan kamfanin aikinsa shine ya rika taimakawa duk wani me son yin hulda da kasar ta Amurka kaiwa Gwamnatin bayani. Dan hakane Gwamnatin tarayya ta daukeshi aiki ya rika kaiwa Gwamnatin tarayya bayanai kan kokarin da take na baiwa Kiristocin Najeriya kariya. Hakan na zuwane yayin sa kasar Amurka ta zargi Gwamnatin Najeriya da cewa, tana bari ana Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya.
Kalli Bidiyon: Abinda aka ga Gwamnan jihar Katsina na yi bayan da yayi ikirarin cewa, Aikin Gwamna ba wani dadi sai wahala

Kalli Bidiyon: Abinda aka ga Gwamnan jihar Katsina na yi bayan da yayi ikirarin cewa, Aikin Gwamna ba wani dadi sai wahala

Duk Labarai
Bidiyon gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda da yace aikin gwamna ba dadi sai wahala ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta. Bayan bayyanar Bidiyon da ya jawo cece-kuce sosai wasu aun nemo Bidiyon gwamnan yana shakatawa. An ga wani Bidiyon gwamnan yayin da yake wasa da doki. Da yawa na cewa ga gwamnan da yake mulki ba dadi. https://www.tiktok.com/@younus_h.b/video/7568991165517729032?_t=ZS-9332hI7EOLB&_r=1
Da Duminsa: Kwankwaso yayi amai ya lashe, Ji sabon bayanin da ya fitar akan Komawar Abba APC

Da Duminsa: Kwankwaso yayi amai ya lashe, Ji sabon bayanin da ya fitar akan Komawar Abba APC

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso yayi amai ya lashe game da komawar Abba Kabir Yusuf APC. A yayin da a baya Kwankwaso ya bayyana cewa komawar Abba APC cin Amanane. A yanzu kuma a wani Bidiyo daya fitar ta bakin me magana da yawunsa, Saifullahi Hassan, Kwankwaso yace ya amince da komawar Abba APC kamar yanda dokar kasa ta bashi damar yi.
An baiwa Gwamnatin tarayya shawarar ta sa a Dauki Azumi duka Najeriya gobe dan awa ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles Addu’ar samun nasara a wasan da zasu yi da Morocco

An baiwa Gwamnatin tarayya shawarar ta sa a Dauki Azumi duka Najeriya gobe dan awa ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles Addu’ar samun nasara a wasan da zasu yi da Morocco

Duk Labarai
An baiwa Gwamnatin tarayya shawarar tasa a dauki Azumi gobe, Laraba dan a taya 'yan kwallon Najeriya, Super Eagles addu'ar nasara. Ranar Alhamis idan Allah ya kaimu za'a buga wasan kusa dana karshe tsakanin Najeriya da me masaukin baki, Morocco. Me sharhi akan harkar tsaro, Deji Adesogan ne ya bayar da wannan shawarar.
Kalli Bidiyon: Ta je kasar Saudiyya a gaban dakin Ka’aba tana rokon Allah ya saka mata kan samarin da suka yaudareta

Kalli Bidiyon: Ta je kasar Saudiyya a gaban dakin Ka’aba tana rokon Allah ya saka mata kan samarin da suka yaudareta

Duk Labarai
Wannan wata matashiya ce data je kasar Saudiyya tana rokon Allah a dakin Ka'aba cewa ya saka mata kan samarin da suka yaudareta. Saidai daga baya an gano ashe Soja Boy yayi rawa da ita. Lamarin ya jawo cece-kuce sosai. https://www.tiktok.com/@danabroad001/video/7593680635772898582?_r=1&_t=ZS-932Z6MlF3Q0 https://www.tiktok.com/@dan_sarkeey_kilishi/video/7593850699209788692?_t=ZS-932XVGsld9V&_r=1