Kalli Bidiyo: Yanda Taurarin fina-finan Hausa mata suka kai tallafin kayan abinci gidan Marayu
Taurarin fina-finan Hausa Mata, sun kai tallafin kayan abinci gidan marayu.
Wadanda aka gani a wajan sune Momi Gombe, Samha M. Inuwa, Amal Umar da sauransu.
An ga sun kai buhunan shikafa da madara da sauransu.
https://www.tiktok.com/@realmahrazhamraz/video/7583770200386964744?_t=ZS-92FNOZn68en&_r=1








