Kalli Bidiyon: Tambayata ga Masussuka, Tunda kace baka yadda da Hadisai ba, shin yanzu kai akace mu rina saurara ka fassara mana Qur’ani? Inji Anisee
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Shahararren matashin dan Darika, Anisee ya bayyana cewa yana da tambaya ga Malam Masussuka wanda ke ikirarin karyata Hadisai.
Yace shin yanzu Masussuka ne za'a rika saurare yana fassarawa mutane Hadisai?
https://www.tiktok.com/@alhajianisee1/video/7583962501751033109?_t=ZS-92Euuw8EC4O&_r=1








