Da Duminsa: Rahotanni na cewa Kakakin Majalisar Dattijai Akpabio ya yanke jiki ya fadi an garzaya dashi Asibiti
Wasu rahotanni na jawo cewa, Kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio ya yanke jiki ya fadi an garzaya dashi zuwa Asibiti.
Wata 'yar Jarida, Adeola Fayehun ce ta bayyana hakan.
Saidai zuwa yanzu ofishin Akpabio bai tabbatar ko karyata Rahoton ba








