Kalli Bidiyo: Gfresh ya wallafa Bidiyo suna soyewa shi da Sadiya Haruna, Wasu sun ce dan ya baiwa matarsa Haushi ne
An ga Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin tare da tsohuwar matarsa suna Shekye aya a cikin mota a wani Bidiyo da ya walafa.
Gfresh ya rika Taba Sadiya Haruna a habarta sannan yana kwanciya a jikinta.
Wasu dai sun ce yana yin hakanne dan ya baiwa matarsa, Maryam Haushi ne.
https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7576394652706671880?_t=ZS-91gmKjiSyvI&_r=1








