Kalli Bidiyon: Tauraron Dan Damben Amurka, John Cena yayi ritaya daga Damben Wrestling
Tauraron dan damben kasar Amurka, John Cena yayi Ritaya daga damben inda aka ganshi a wani Bidiyo yana bankwana da 'yan Kallo.
John Cena dai ya shahara sosai musaman a tsakanin Matasa .
https://twitter.com/WWE/status/2000042943894221010?t=3fNSopFnPPDQUICgQ0XaHw&s=19








