Kalli Bidiyon:Tsohuwa me rawa a kafafen sada zumunta ta dauki hankula
Wannan wata tsohuwa ce dake saka wakoki tana rayeraye a kafafen sada zumunta wadda lamarinta ya dauki hankula sosai.
Da yawa dai na mamakin ganin yanda take rawa haka:
Kalli Bidiyonta anan








