Thursday, October 29
Shadow
Kalli Bidiyon: Sheikh Ibrahim Maqari Yace Sheikh Abdallah Gadon Kaya ya kawo sautin muryar da yace yana dashi ko kuma ya makashi a kotu

Kalli Bidiyon: Sheikh Ibrahim Maqari Yace Sheikh Abdallah Gadon Kaya ya kawo sautin muryar da yace yana dashi ko kuma ya makashi a kotu

Duk Labarai
Limamin masallacin Abuja, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa kalaman da Sheikh Abdallah Gadon Kaya yayi a kansa. Ya kawo Sautin muryar da yace yana dashi ko kuma idan ba haka ba zai kaishi kotu. Yace zai kaishi kotune kuma zai barshi da Allah dalili shine ba lallai in anje kotun ba a samu sakamakon da ake so. Sheikh Abdallah Gadon kaya dai ya zargi Sheikh Maqari xa goyon bayan wadanda suka yi batanci ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) inda yace yana da sautin Muryar Sheikh Maqari a matsayin Hujja. Dannan nan dan kallon Bidiyon
Kalli Bidiyon: Tauraron Tiktok, Hafsat Baby na shan ruwan Allah wadai saboda nuna mazaunanta a Madina yayin da take aikin Umrah

Kalli Bidiyon: Tauraron Tiktok, Hafsat Baby na shan ruwan Allah wadai saboda nuna mazaunanta a Madina yayin da take aikin Umrah

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok dake aikin Umrah a kasa me tsarki, an ganta ta dauki wani Bidiyo ta baya yayin da take tafiya a Madina. Hakan ya jawo mata ruwan Allah wadai inda da yawa ke cewa a Madinar ma sai ta nuna mazaunanta?. Da yawa dai sun yi kira a gareta da ta daina ta bari sai ta dawo gida. https://www.tiktok.com/@hafsatbaby092/video/7689887651440168193?_r=1&_t=ZN-9A4kXtmJ2og