Kalli Bidiyon: Yanda aka fara koyawa ‘yansandan Najeriya Fadan Kareti ta yanda zasu iya kare kansu ba tare da makami ba
An fara koyawa 'Yansandan Najeriya Fadan Kareti saboda kariyar kai ba tare da amfani da makami ba.
An ga 'yansandan ana koya musu fadan wanda Bidiyon ya karade kafafen sada zumunta.
Da yawa dai tsokanarsu suka rika yi.
https://twitter.com/Skarsgardni/status/2103573866987639128








