Kalli Hotuna:Ana cece-kuce kan cewa, Mutane basu taru yanda ya kamata ba a wajan Show din da Davido yayi a Adamawa
An rika yada rade-radin cewa, Mutane basu taru yanda ya kamata ba a wajan Show din da mawakin Kudu, Davido yayi a Adamawa ba.
Wasu hotuna da aka rika yadawa a kafafen sadarwa sun jawo cece-kuce sosai.
https://twitter.com/abbkar_ai/status/1983810665682018618?t=rRAZbQj_BW1m91qYerR7qw&s=19








