Kalli Bidiyon: Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya aiko ni in gaya muku Izala Kafircice, idan ba haka ba Qur’ani dana dora a kaina ya cini>>Inji Wannan matar
Wannan wata mata ce data dauki hankula bayan data bayyana cewa wai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya aiko ta tace Izala Kafirci ce.
Ta rantse da cewa idan qarya take Qur'ani ya cita.
An ganta ta tarin litattafai akanta.
https://www.tiktok.com/@yousuf.marzouk/video/7613958222789053717?_r=1&_t=ZS-94TMBsx1xdA








