Kalli Bidiyon: Shekaru 9 na kwashe ina son Aliko Dangote, har kamfaninsa na je amma ban samu damar ganinshi ba>>Inji Wannan matar
Wannan matar ta bayyana cewa, Shekaru 9 ta kwashe tana son Aliko Dangote.
Tace har kamfaninsa dake Obajana ta taba zuwa dan ta sanar dashi abinda ke zuciyarta amma bata samu damar ganinsa ba.
Kalli Bidiyon hirar da aka yi da ita.
https://www.tiktok.com/@dalafmkano/video/7564541578375646482?_t=ZS-90od3PbDnkH&_r=1








