Monday, December 15
Shadow
Kalli Sabon Bidiyo da Duminsa: Duk da ta kutsa kai cikin Farfajiyar majalisar tarayya da karfin tsiya, An kulle ainahin cikin zauren Majalisar aka hana sanata Natasha Akpoti shiga ciki, yayin da su Akpabio ke ciki, Ji abinda ya kuma yi

Kalli Sabon Bidiyo da Duminsa: Duk da ta kutsa kai cikin Farfajiyar majalisar tarayya da karfin tsiya, An kulle ainahin cikin zauren Majalisar aka hana sanata Natasha Akpoti shiga ciki, yayin da su Akpabio ke ciki, Ji abinda ya kuma yi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Bayan da ta kutsa kai da karfin tsiya cikin farfajiyar majalisar Dattijai An kuma hana Sanata Natasha Akpoti shiga ainahin cikin zauren majalisar inda su Akpabio ke zaune. Sai dai data ga haka, ita da magoya bayanta sun ja da baya sun koma inda suka fito. https://twitter.com/TheNationNews/status/1947635909077127430?t=xG8kF_D5giCzLcBcsoKGGQ&s=19 https://twitter.com/TheNationNews/status/1947635768119136434?t=ULzpUVqnpg7HZ0c8nEIhkg&s=19
Da Duminsa: Har yanzu Ina jam’iyyar PDP amma ni da jam’iyyar PDP ta jihata Shugaba Tinubu zamu zaba a zaben shekarar 2027>>Inji Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke

Da Duminsa: Har yanzu Ina jam’iyyar PDP amma ni da jam’iyyar PDP ta jihata Shugaba Tinubu zamu zaba a zaben shekarar 2027>>Inji Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke

Duk Labarai
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai zaba a shekarar 2027. Gwamnan ya bayyana hakane bayan wani zama da aka yi tsakanin sarakunan gargajiya da manyan ma'aikatan gwamnati na jihar da sauran masu ruwa da tsaki. Gwamnan yace dukansu a jihar sun yanke shawarar goyon bayan shugaban kasa Bola Tinubu a zaben shekarar 2027 me zuwa a matsayin dansu. Gwamnan ya bayyana hakane a shafinsa na X.
Shekaruna 97 amma ban taba ganin irin gatan da shugaba Tinubu yawa gawar shugaba Buhari ba shiyasa zamu zabeshi a 2027>>Inji Sarkin Daura

Shekaruna 97 amma ban taba ganin irin gatan da shugaba Tinubu yawa gawar shugaba Buhari ba shiyasa zamu zabeshi a 2027>>Inji Sarkin Daura

Duk Labarai
Dalilan da su ka sanya za mu yi Tinubu a 2027- Sarkin Daura {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Sarkin Daura a Jihar Katsina, Umar Faruq-Umar, ya ce zai mara wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu baya ya yi tazarce a 2027 saboda girmamawar da shugaban ya yi wa masarautar Daura da kuma Jihar Katsina ta hanyar yi wa wanda ya gada, tsohon Shugaba Muhammadu Buhari, jana'izar ban-girma. Sarkin ya bayyana goyon bayansa ne a fadarsa da ke Daura a ranar Asabar yayin da ya tarbi tawagar matan gwamnonin Najeriya, ƙarƙashin jagorancin...
Kalli Bidiyo Da Duminsa: Yanda Sanata Natasha Akpoti ta kutsa cikin majalisar Dattijai da karfin tsiya bayan da aka hanata shiga

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Yanda Sanata Natasha Akpoti ta kutsa cikin majalisar Dattijai da karfin tsiya bayan da aka hanata shiga

Duk Labarai
Bayan da aka hanata shiga, Sanata Natasha Akpoti ta kutsa da karfin tsiya cikin majalisar Dattijai. Da farko dai Sanata Natasha Akpoti ta je majalisar ne akan motocin ta inda aka tare motocin aka hanasu wucewa. Tana tarene da magoya bayanta ciki hadda A'isha Yesufu. Sanata Natasha Akpoti daga baya ta sauka inda ta taka a kafa zuwa cikin majalisar. Magoya bayan Sanata Natasha Akpoti sun rika ture jami'an tsaron inda suka samarwa Sanata Natasha Akpoti hanya ta taka zuwa cikin majalisar a kafa. Magoya bayan sun take mata baya suna rera wakokin yabo. Majalisar dai ta dakatar da sanata Natasha Akpoti na tsawon watanni 6. https://twitter.com/thecableng/status/1947623189825155358?t=KE11cWiyw5H89tH0iy2R0w&s=19
Kallo Bidiyon Da Duminsa: Yanda aka hana Sanata Natasha Akpoti shiga majalisar Dattijai

Kallo Bidiyon Da Duminsa: Yanda aka hana Sanata Natasha Akpoti shiga majalisar Dattijai

Duk Labarai
Rahotanni daga majalisar Dattijai dake Abuja na cewa, jami'an tsaro sun hana sanata Natasha Akpoti shiga cikin majalisar. Dama dai tuni aka jibge jami'an tsaro a wajen majalisar Dattijai dan hana sanata Natasha Akpoti shiga majalisar. Hakan na zuwane bayan da Sanata Natasha Akpoti ta sanar da cewa zata koma majalisar a yau, Talata biyo bayan hukuncin kotu da ya bata damar yin hakan. https://twitter.com/thecableng/status/1947619399499649509?t=1-L6pcmeKvgg6nLGDQkUYQ&s=19
Za’a yanke wutar Lantarkin Najeriya, Ji dalili

Za’a yanke wutar Lantarkin Najeriya, Ji dalili

Duk Labarai
Kamfanonin samar da wutar lantarki a Najeriya sun ce suna iya dakatar da ayyukansu na samar da wuta saboda tarin bashin da ya haura naira tiriliyan 5.2 da har yanzu gwamnati ba ta biya su ba, wanda ke barazana ga cigaban aikinsu na samar da lantarki a ƙasar, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito. Shugabar ƙungiyar kamfanonin samar da lantarkin, Dr. Joy Ogaji, ta bayyana cewa kamfanonin sun jima suna nuna kishin kasa ta hanyar ci gaba da samar da wuta duk da rashin biyan su kuɗaɗensu, amma yanzu sun gaji. Ta ce akwai sabon bashi da ya kai naira tiriliyan 1.2 daga wutar da aka samar a farkon rabin shekarar 2025, wanda ya ƙaru kan bashin da suke bin gwamnati zuwa naira tiriliyan 5.2. Wannan ya haɗa da naira tiriliyan 2 daga shekarar 2024 da kuma bashin da aka gada tun daga 2015 da ya ...
Duk da matsin rayuwa, Hukumar NBS tace Tattalin arziƙin Najeriya ya ƙaru da kashi 3.13 a farkon 2025

Duk da matsin rayuwa, Hukumar NBS tace Tattalin arziƙin Najeriya ya ƙaru da kashi 3.13 a farkon 2025

Duk Labarai
Tattalin arzikin Najeriya ya ƙaru da kashi 3.13 cikin 100 a watanni uku na farkon shekarar 2025, a cewar rahoton Hukumar Kididdiga ta Ƙasa (NBS). Sanarwar da NBS ɗin ya fitar ranar Litinin, ta ce wannan ya zarta kashi 2.27 cikin 100 da aka samu a irin wannan lokaci a shekarar 2024. Rahoton ya ce ɓangarorin da suka fi ba da gudummawa wajen haɓakar tattalin arziƙin sun haɗa da na ayyuka da kuma masana’antu. A lokaci guda kuma an sabunta ƙididdigar GDP daga shekarar 2019, inda sabon adadin ya kai naira tiriliyan 205, a cewar shugaban hukumar ƙididdiga ta ƙasa, Adeyemi Adeniran. Ya bayyana cewa sabon adadin ya ƙaru da kashi 41.7 cikin 100 idan aka kwatanta da na shekarar 2014. Adeniran ya ƙara da cewa sassa guda biyar da suka fi taka rawa wajen wannan ci gaban sun haɗa da: noman...
Da Duminsa: Wani Muhimmin abu zai faru nan da ranar Juma’a a siyasar Kano da Najeriya baki daya, Ji karin bayani

Da Duminsa: Wani Muhimmin abu zai faru nan da ranar Juma’a a siyasar Kano da Najeriya baki daya, Ji karin bayani

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun bayyana cewa, wani muhimmin abu na shirin faruwa a siyasar Kano dama Najeriya baki daya. Rahotannin na zuwane bayan da tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya kaiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ziyara a Abuja. Ganawar tasu ta kasance ta sirri Saidai bayan ganawar, Kwankwaso yace sun tattauna batun siyasa ne shi da Shugaban kasar, kuma yace akwai yiyuwar zasu yi aiki tare. Saidai bai kara cewa komai game da hakan ba. Dama da...
Kalli Bidiyo: Yanda wata masoyiyar tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar ta je ta fashe da kuka saboda irin son da take mata

Kalli Bidiyo: Yanda wata masoyiyar tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar ta je ta fashe da kuka saboda irin son da take mata

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wata masoyiyar Tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar ta sameta a wajan daukar fim inda ta fashe da kuka saboda shaukin son da take mata. An ga Bidiyon faruwar lamarin mutane na ta bayyana ra'a yoyinsu akai. https://www.tiktok.com/@real_mujahid_m.soja/video/7528790287104232710?_t=ZM-8yElyGOCeRx&_r=1 Akan samu da yawa masoya shahararrun mutane na haduwa dasu suna kuka.