Idan kabar mu siyasar ka ta zo karshe>>Jam’iyyar ADC ta gayawa Peter Obi
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Jam'iyyar ADC ta gargadi Peter Obi da cewa kada ya sake ya barta.
Hakan na zuwane bayan da wani shugaban magoya bayan Peter Obi me suna Yunusa Tanko yace Peter Obi zai yi takarar shugaban kasa ko da jam'iyyar ADC ko babu ita.
Hakanan ya jawo hankalin Jam'iyyar ADC din data tsayar da dan kudu takarar shugaban kasa maimakon dan Arewa.
Saidai a martanin shugaban matasa na jam'iyyar ADC, Comrade Abayomi Bello yace idan dai wannan magana daga bakin Peter Obi ta fito to lalla...








