Thursday, December 18
Shadow
Kalli Bidiyo: Siyasa ba da gaba ba Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal Dare da Ministan tsaro, Bello Matawalle na tafawa a wajan jana’izar Buhari

Kalli Bidiyo: Siyasa ba da gaba ba Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal Dare da Ministan tsaro, Bello Matawalle na tafawa a wajan jana’izar Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} An hango gwanan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare tare da tsohon Gwamnan jihar, Ministan tsaro, Bello Matawalle suna tafawa a wajan jana'izar Buhari. https://twitter.com/dipoaina1/status/1945503948132999325?t=Jg5dgB4Z26DDytL_qGxv-A&s=19 Lamarin yasa mutane na cewa dama manyan 'yan siyasa basa gaba tsakanin junansu.
Za’a yi zaman majalisar zartaswa na musamman dan Karrama shugaban Buhari a yau

Za’a yi zaman majalisar zartaswa na musamman dan Karrama shugaban Buhari a yau

Duk Labarai
A yau, Alhamis, za'a yi zaman majalisar zartaswa dan karrama tsohon shugaba kasa, Marigayi Muhammadu Buhari wanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai jagoranta. Me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar ta shafinsa na Facebook. A ranar Lahadin data gabata ne dai tsohon shugaban kasar ya rasu a landan yana da shekaru 82. An kuma binneshi a mahaifarsa Daura.
Bidiyo: Masu cewa basu Yafewa Buhari ba: To babu inda Allah ko Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Yace sai wanda aka zalunta ya yafe kamin Allah ya yafe>>Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah

Bidiyo: Masu cewa basu Yafewa Buhari ba: To babu inda Allah ko Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Yace sai wanda aka zalunta ya yafe kamin Allah ya yafe>>Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah ya bayyana cewa babu inda Allah ko Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yace wai sai me hakki ya yafe hakki kamin Allah ya yafewa wanda ya dauki hakkin. Malam yace idan aka ce haka ai Allahn taka na Allah bai cika ba kenan. Ya soki 'yan shi'a masu cewa gara Benjamin Netanyahu da Buhari. https://www.tiktok.com/@ibrahimbichi01/video/7527196596983942418?_t=ZM-8y5vUPrUk0D&_r=1
Bidiyo: Ji yanda jikar Buhari ta bayana irij rasuwar da yayi wanda yasa masoyansa ke ta Hamdala

Bidiyo: Ji yanda jikar Buhari ta bayana irij rasuwar da yayi wanda yasa masoyansa ke ta Hamdala

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Jikar tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari me suna Sa'adatu Muhammad ta bayyana irin rasuwar da kakanta yayi. Sa'adatu tace ya rasu yana kalmar shahada kuma ko shakuwa bai yi ba. Ta bayyana hakane a hirar da BBChausa suka yi da ita inda tace yayi cikawa me kyau. Tace game da yanda ya gudanar da mulki, a kullun Talaka ne a bakinsa, ya ki yadda a cire tallafin man fetur sannan ya bayar da tallafi ga manoma. Kalli Hirar anan
Ji bayani dalla-dalla Abin da ya sa na fice daga PDP – Atiku

Ji bayani dalla-dalla Abin da ya sa na fice daga PDP – Atiku

Duk Labarai
" Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP. A wata sanarwa da ya fitar mai kwanan watan ranar 14 ga watan Yulin 2025, Atiku Abubakar ya ce "ina sanar da jama'a ficewata daga jam'iyyar PDP ba tare da ɓata lokaci ba." "Ina son yin amfani da wannan damar na bayyana godiyata ga jam'iyyar ta PDP bisa irin damarmakin da ta ba ni: Na yi mataimakin shugaban ƙasa karo biyu a jam'iyyar sannan na yi takarar shugaban ƙsa karo biyu a PDP. A matsayina na ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa jam'iyyar ta PDP, saboda haka akwai sosa rai ƙwarai dangane da ɗaukar wannan hukunci." In ji Atiku. Dangane kuma da dalilin da ya sa tsohon mataimakin shugaban na Najeriya ya bar jam'iyyar a wannan lokaci sanarwar ta ce: Dole ne na raba gari da jam'i...
Ana ta yabawa Ambasada Lawal Kazaure saboda irin biyayyar da yawa Buhari, har jiya bai bar gefen Buhari ba

Ana ta yabawa Ambasada Lawal Kazaure saboda irin biyayyar da yawa Buhari, har jiya bai bar gefen Buhari ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"border":1,"transform":1,"square_fit":3},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Ambasada Lawal Kazaure wanda hadimin Buhari ne me biyayya sosai a gareshi na ta shan yabo a wajan musamman magoya bayan Buharin. Sun yabeshi da cewa mutum ne wanda ya nuna biyayya sosai ga Buhari. Hadimin Buhari a kafafen sada zumunta Bashir Ahmad ya bayyana cewa, biyayyar da mutane ke gani ta Lawal Kazaure ga Buhari kadan ce. A zahiri ta fi yawa.
HOTUNA: An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua, ɗan tsohon shugaban ƙasa, Umaru Musa Yar’Adua da habibiyar da Maryam Ayuba Shuaibu

HOTUNA: An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua, ɗan tsohon shugaban ƙasa, Umaru Musa Yar’Adua da habibiyar da Maryam Ayuba Shuaibu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua, ɗan tsohon shugaban ƙasa, Umaru Musa Yar’Adua da habibiyar da Maryam Ayuba Shuaibu. Daily Trust ta rawaito cewa an ɗaura auren ne a babban masallacin ƙasa a ranar Juma'a.
Kalli Yanda Sheikh Isa Ali Pantami yayi ta hada gumi a wajan saka Buhari a makwancinsa

Kalli Yanda Sheikh Isa Ali Pantami yayi ta hada gumi a wajan saka Buhari a makwancinsa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wannan hoton Sheikh Isa Ali Pantami ne yake ta hada gumi a wajan saka tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari a kabarinsa a jiya. Sheikh Isa Ali Pantami shine ya rike mukamin ministan sadarwa a zamanin mulkin Buhari.
Idan kabar mu siyasar ka ta zo karshe>>Jam’iyyar ADC ta gayawa Peter Obi

Idan kabar mu siyasar ka ta zo karshe>>Jam’iyyar ADC ta gayawa Peter Obi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Jam'iyyar ADC ta gargadi Peter Obi da cewa kada ya sake ya barta. Hakan na zuwane bayan da wani shugaban magoya bayan Peter Obi me suna Yunusa Tanko yace Peter Obi zai yi takarar shugaban kasa ko da jam'iyyar ADC ko babu ita. Hakanan ya jawo hankalin Jam'iyyar ADC din data tsayar da dan kudu takarar shugaban kasa maimakon dan Arewa. Saidai a martanin shugaban matasa na jam'iyyar ADC, Comrade Abayomi Bello yace idan dai wannan magana daga bakin Peter Obi ta fito to lalla...
Wata Sabuwa: Kamin Buhari ya riga gidan gaskiya, ya saki Matarsa A’isha>>Inji Dan jarida Farooq Kperogi, Ji bayani dalla-dalla

Wata Sabuwa: Kamin Buhari ya riga gidan gaskiya, ya saki Matarsa A’isha>>Inji Dan jarida Farooq Kperogi, Ji bayani dalla-dalla

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan Jarida dan asalin Najeriya dake zaune a kasar Amurka, Farfesa Farooq Kperogi ya bayyana cewa, kamin rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Ya saki matarsa, A'isha. Farooq Kperogi ya bayyana hakane a shafinsa na Facebook ranar Laraba. Ya bayyana hakane a martani ga labaran dake yawo cewa A'isha tace Buhari kamin ya rasu ya ce mata ta nemar mai gafarar 'yan Najeriya. Farooq Kperogi yace bai san ingancin wannan labari ba amma abinda ya sani shine A'isha Buhar...