Monday, April 27
Shadow
Subhanallahi: Kalli Bidiyon yanda wata Budurwa ta fito tana fadar munanan kalamai na zargi akan Abba El-Mustapha, da yawa na kiran cewa ya kamata ya kamata

Subhanallahi: Kalli Bidiyon yanda wata Budurwa ta fito tana fadar munanan kalamai na zargi akan Abba El-Mustapha, da yawa na kiran cewa ya kamata ya kamata

Duk Labarai
Wata budurwa ta fito ta bayyana kalamai na zargi ga Shugaban Hukumar tace fina-finai na Kano, Malam Abba El-Mustapha. Ta yi wannan bayanine a wani Tiktok Live da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta wanda wata me ammafani da sunan @Ummadaboibrahim0 a Tiktok a shirya, sannan wata me amfani da sunan @matandanaljannah ta yada inda take cewa lokacin suna yara, wai Abban ya yi yunkurin neman yayarta da lalata. Matashiyar dai a cewarta, tace Banda sun sha Sunnah da Abba ya lalatasu ita da yayar tata. Da yawa sun rika kira da cewa, Abba ya kamata ya kuma hukuntata saboda wadannan munanan zarge-zargen data yi masa. https://www.tiktok.com/@matandanaljanna/video/7565998277246700811?_t=ZS-90v0pz0IC1I&_r=1 Wannan kalamai zargi ne akan Abba El-Mustapha wanda matashiyar ta yi amfa...
Kalli Bidiyon: Duk wanda zai aureni dole ya hada da kawata ya aura, in ba haka ba ban yadda ba>>Inji Wannan matashiyar

Kalli Bidiyon: Duk wanda zai aureni dole ya hada da kawata ya aura, in ba haka ba ban yadda ba>>Inji Wannan matashiyar

Duk Labarai
Wata matashiya ta bayyana cewa, duk wanda zai aureta dolene ya hada da kawarta ya aura. Yace dalili kuwa shine sun san juna kuma zasu zauna lafiya. tace har ma kwanna a gado daya lokaci guda zasu iyayi. Tace kuma hakan zai taimaka wajan rage yawan matan da ake dasu inda tace mata sun yi yawa. https://twitter.com/moe4dem/status/1982720088030769521?t=RtRdan6ESwO7T7z4TTGqyA&s=19
Karanta Jadawalin Jihohin da mata suka fi yawan Haihuwa a Najeriya

Karanta Jadawalin Jihohin da mata suka fi yawan Haihuwa a Najeriya

Duk Labarai
Wadannan sune jihohin da mata suka fi yawan Haihuwa a Najeriya. Rahoton ya nuna yawan 'ya'yan da kowace mace take haihuwa a kowace jiha. Yobe: 7.52. ⁠Jigawa: 6.93. ⁠Kebbi: 6.64. ⁠Borno: 6.55. ⁠Zamfara: 6.36. ⁠Bauchi: 6.27. ⁠Kano: 5.88. ⁠Katsina: 5.79. ⁠Kaduna: 5.610. ⁠Gombe: 5.5 Hakanan ga Jihohin da suka fi kowace jiha rashin Haihuwa. Hakanan suma an bayyana yawan 'ya'yan da kowace mace take haihuwa a jihohin. 1. Rivers: 2.92. ⁠Cross River: 3.03. ⁠Ondo: 3.14. ⁠FCT: 3.25. ⁠Lagos: 3.26. ⁠Akwa Ibom: 3.37. ⁠Osun: 3.38. ⁠Oyo: 3.39. ⁠Edo: 3.310. ⁠Benue: 3.5
Abin yabi Jikinta: Maryam Yahya ta sake sakin sabbin Hotuna da Bidiyo babu rigar Mahmah duk da cece-kuce da mutane ke yi akan hakan

Abin yabi Jikinta: Maryam Yahya ta sake sakin sabbin Hotuna da Bidiyo babu rigar Mahmah duk da cece-kuce da mutane ke yi akan hakan

Duk Labarai
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahya na ci gaba da daukar Hankula bayan da take ci gaba da sakin hotuna da Bidiyon ta babu rigar mama. A baya dai ta rika shan suka duk da wasu na yabawa. Hakanan a wannan karin ba wasu sun yaba inda wasu suka ci gaba da jawo hankalinta ta daina. Kalli Bidiyon anan
Kalli Bidiyo; Saheer Abdul yayi karin haske kan labaran da ake yadawa cewa yana da mata 7

Kalli Bidiyo; Saheer Abdul yayi karin haske kan labaran da ake yadawa cewa yana da mata 7

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul yayi karin haske kan labaran da ake yadawa cewa yana da mata 7. Ya yi bayanin ne a hirar da Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta yi dashi a shirinta na Gabon Show dake YouTube. Saheer yace shima haka ya ji wannan magana. Yace amma ba gaskiya bane. https://www.tiktok.com/@hadiza.gabon.tv/video/7565603415259155719?_t=ZS-90tsRoeXYIr&_r=1
Shugaban kasar Kamaru me shekaru 92 Paul Biya ya sake lashe zaben shugaban kasa a karo na 8

Shugaban kasar Kamaru me shekaru 92 Paul Biya ya sake lashe zaben shugaban kasa a karo na 8

Duk Labarai
Shugaban ƙasar Kamaru mai shekara 92 a duniya ya sake lashe zaɓen shugaban ƙasar a karo na takwas, bayan da Majalisar Kundin Tsarin Mulkin ƙasar ta ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaɓen na ranar 12 ga watan Oktoba. Biya ya lashe zaɓen ne bayan ya samu kashi 53.66% na ƙuri'un da aka kaɗa, yayin da babban abokin hamayyarsa Issa Tchiroma Bakary ya zo na biyu da kashi 35.19%, kamar yadda Majalisar ta bayyana. "Paul Biya ya zama zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, bayan ya samu mafi yawa na ƙuri'un da aka kaɗa," in ji Clement Aatanga, shugaban Majalisar Kundin Tsarin Mulki ta ƙasar. Kashi 57.76% ne na waɗanda suka cancanci kaɗa ƙuri'a suka fita domin yin zaɓen, inda kashi 42.24% suka ƙaurace.
Sule Lamido Yayi Barzanar kai PDP kotu saboda an ki sayar masa da Fom din tsayawa takarar shugaban jam’iyyar

Sule Lamido Yayi Barzanar kai PDP kotu saboda an ki sayar masa da Fom din tsayawa takarar shugaban jam’iyyar

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido yayi barzanar Kai jami'iyyarsa ta PDP kara kotu. Sule Lamido ya bayyana hakane bayan kasa sayen Fom din tsayawa takarar shugaban jam'iyyar a ranar Litinin Yace idan bai samu damar sayar fom din ba zai iya garzayawa kotu dan jin dalilin da yasa aka hanashi. A baya dai, Sule Lamido ya bayyana aniyarsa ta son tsayawa takarar shugaban jam'iyyar PDP a shafinsa na Facebook. Saidai wasu manya a jam'iyyar sun bayyana cewa, Kabiru Tanimu Turaki suke son tsayarwa a matsayin shugaban jam'iyyar
Kalli Bidiyo: Na gano Mutane ‘yan Iyska ne kuma suna son Iskanchi shiyasa nake Iyskanchi a wakokina>>Inji Soja Boy

Kalli Bidiyo: Na gano Mutane ‘yan Iyska ne kuma suna son Iskanchi shiyasa nake Iyskanchi a wakokina>>Inji Soja Boy

Duk Labarai
Tauraron mawakin Batsa, Soja Boy ya bayyana cewa yana sane cewa akwai iskanchi a wakokonsa. Saidai yace dalilinsa na saka Iskanchi a wakokinsa shine, ya ga abinda mutane ke so kenan. Yace kuma idan Babu Iyskanchi a waka mutane basa kallo. https://www.tiktok.com/@maaunipodcast/video/7557035389358312722?_t=ZS-90th9EZljZg&_r=1