Kalli Bidiyo: Na gano Mutane ‘yan Iyska ne kuma suna son Iskanchi shiyasa nake Iyskanchi a wakokina>>Inji Soja Boy
Tauraron mawakin Batsa, Soja Boy ya bayyana cewa yana sane cewa akwai iskanchi a wakokonsa.
Saidai yace dalilinsa na saka Iskanchi a wakokinsa shine, ya ga abinda mutane ke so kenan.
Yace kuma idan Babu Iyskanchi a waka mutane basa kallo.
https://www.tiktok.com/@maaunipodcast/video/7557035389358312722?_t=ZS-90th9EZljZg&_r=1








