Kalli Bidiyon yanda tsawa ta fado kusa da wata dake wanka a cikin ruwan sama
Wata dake wanka a cikin ruwan sama ta dauki hankula bayan da aka ga tsawa ta fado kusa da ita.
Kiris dai tsawar ta fada kanta amma ta sha da kyar.
https://www.tiktok.com/@bpl_365/video/7647460537634196756?_r=1&_t=ZS-96ynC7ov9CH








