Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda amarya ta fashe da kuka bayan da aka kammala gyara wajan shagalin bikinta amma ruwan sama ya sauko ya lalata gyaran
Wannan wata amarya ce data dauki hankula a kafafen sada zumunta saboda yanda ta fashe da kuka a ranar bikinta.
Amaryar dai an shirya wajan bikinta tsaf sai ga ruwan sama ya sauko ya lalata shirin.
Shine aka ganta tana kuka.
https://twitter.com/i/status/2062573263901905179








