Kalli Bidiyon yanda ‘Yar Arewa, Sultana ta yi Hausa a BBNaija da ya dauki hankula
Tauraruwar BBNaija data fito daga jihar Adamawa, Sultana ta yi Hausa a gidan.
Hausar da ta yi ta buge kowa inda akai ta sam barka
Hakanan Sultana ta yi bikin daurin dankwali.
https://twitter.com/_sultanafarida/status/1966896454078992441?t=_5_LuYViaWCONFZVn5569g&s=19








