Azabar da ‘yan Najeriya ke sha a hannun Tinubu, a yanzu suna rokon Shugaba Buhari ya dawo kan mulki>>Inji Rotimi Amaechi
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Tsohon Ministan sufuri kuma Gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa, irin ukubar da 'yan Najeriya ke sha a hannun Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yasa suna rokon tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dawo kan mulki.
Amaechi ya bayyana hakane yayin ganawa da manema labarai a Abuja inda yace Najeriya ta yi lalacewar da ko da an canja gwamnati ba lallai ta dawo daidai ba
Yace tsadar rayuwa ta yi yawa, mutane basa iya sayen abinci, komai ya lalace.
Amaechi yace y...








