Kalli Bidiyon: Nifa ba zan iya yin Azumin watan Ramadana ba, dan kuwa dana fara jin yunwa, wasu muryoyi nake ji na magana akaina>>Inji Mawakiyar Amurka, Cardi B
Tauraruwar Mawakiyar Amurka, Cardi B ta bayyana cewa, ba zata iya yin Azumin watan Ramadana ba.
Tace dalili kuwa shine ita da ta fara jin yunwa wasu miryoyi nr ke damunta a kwakwalwarta.
Ta bayyana hakane duk da kasancewarta Kirista.
https://twitter.com/i/status/2025263013037477903








