Bidiyon update din tsohuwar ‘yar BBNaija Angel ya bayyana
Bidiyon update na tsohuwar Tauraruwar BBNaija, Angel ya bayyana.
An ga Bidiyon nata a kafafen sada zumunta yana yawo inda da yawa suka bayyana rashin jin dadi musamman masoyanta na gaskiya.
Ba zamu iya nuna Bidiyon anan ba saboda muninsa.








