Inyass Allah ne kuma duk wanda yace ba haka ba, sai mun aikashi Qìyàùmà>>Inji Kamal K Fresh
Tauraron Tiktok, Kamal K. Fresh ya bayyana cewa, Inyasi Allah ne, Subhanallahi, sannan yace duk wanda ya sake ya hanasu fadar hakan sai sun kasheshi.
Ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok.
https://www.tiktok.com/@kamal__k__fresh/video/7543548174695255313?_t=ZS-8zJNZfs87Rh&_r=1







