Kalli Hotuna Da Duminsa: Yanzu haka shugaba Tinubu na ganawa da Gwanonin APC
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yanzu haka yana ganawa da Gwamnonin jam'iyyar APC a fadarsa dake Abuja.
Hakan na zuwane yayin da ake shirin yin babban taron jam'iyyar APC.








