Kalli Bidiyo:Samha M. Inuwa ta nuna kasaitaccen gidanta, hadda TV
Tauraruwar Fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa ta nuna kasaitaccen gidanta wanda ya sha kayan ado.
https://www.tiktok.com/@samha_m_inuwa/video/7537423077509008696?_t=ZS-8yq6CTmx3IW&_r=1
Bayan kammala nuna gidan, Wata tace mata bata ga TV ba inda Samha ta nuna mata TV din daga baya.
https://www.tiktok.com/@samha_m_inuwa/video/7537776743482952965?_t=ZS-8yq73KNnEoL&_r=1








