Kalli Bidiyo: Kalar Mijin da nake so shine wanda zai ji tausai na sosai kuma ya girmamani>>Inji Maryam Labarina
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Labarina tace tana son kalar Mijin da zai ji tausayinta sannan ya girmama ta.
Sannan tace tana son miji me yiwa iyayensa biyayya.
Maryam ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.
https://www.tiktok.com/@arewa.update8/video/7535717859461303608?_t=ZS-8yfr30AZOWe&_r=1








