Tuesday, December 16
Shadow
Abinda sanata Natasha Akpoti ta yi zai sa mutane su fara jin tsoron baiwa mata matsayin siyasa>>Sanata Godswill Akpabio

Abinda sanata Natasha Akpoti ta yi zai sa mutane su fara jin tsoron baiwa mata matsayin siyasa>>Sanata Godswill Akpabio

Duk Labarai
Sanata Godswill Akpabio wanda shine kakakin majalisar dattijai ya bayyana cewa, abinda Sanata Natasha Akpoti ta yi zai sa a fara jin tsoron baiwa mata mukaman siyasa. Ya bayyana hakanne inda yace yanzu da Kamala Harris ta yi irin wannan abin da Sanata Natasha Akpoti ta yi da zata kai matsayin mataimakiyar shugaban kasa? Yace amma yana kira ga mutane da kada laifin wani ya shafi wani, yace yana da 'ya'ya mata 4 yana son a goyi bayansu da basu dama su kai matsayi babba dama sauran mata na Najeriya.
Allah Sarki:Ji yanda wata mata ta yanke jiki ta fadi ana tsaka da tafsirin Azumin watan Ramadana

Allah Sarki:Ji yanda wata mata ta yanke jiki ta fadi ana tsaka da tafsirin Azumin watan Ramadana

Duk Labarai
Wata mata me suna Maman Zainab dake da kimanin shekaru 42 ta yanke jiki ta fadi ta rasu a yayin da ta halarci wajan tafsirin Azumin watan Ramadana. Lamarin ya farune a Masallacin Gawu dake Abaji a babban birnin tarayya Abuja. Wani mazaunin Unguwar me suna Ismail Bala ya tabbatarwa da jaridar Daily Trust faruwar lamarin. Inda yace abin ya farune ranar Talata da misalin karfe 11:23 na safe. Matar dai ta bar gida lafiya Qalau inda makwabtanta 3 suka rakata zuwa wajan Tafsirin saidai ana tsaka da Tafsirin, ta gayawa na kusa da ita cewa tana jin jiri. Ta mike zata tashi sai ta yanke jiki ta fadi. Sauran matan sun dauke zuwa Asibiti a Gawu Babangida inda likitoci suka tabbatar da cewa ta mutu. Likita ya bayyana hawan jini a matsayin abinda yayi sanadiyyar mutuwar ta. Tuni aka...
Allah Sarki: Kalli Hotunan Mahaddacin Qur’ani da ‘yan Bìndìgà suka yi garkuwa dashi da iyayensa a jihar Katsina

Allah Sarki: Kalli Hotunan Mahaddacin Qur’ani da ‘yan Bìndìgà suka yi garkuwa dashi da iyayensa a jihar Katsina

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Matashin Hafizin Ku'rani Kuma Ɗalibin Aji Uku A Sashen Koyan Aikin Likita Na Jami'ar Ahmadu Bello Dake Zaria, Abdulsalam Rabi'u Faskari Kenan Da Ƴan Bìñďìģa Suka Sace Da Mahaifinsa Da Wasu Yayyansa Akan Hanyarsu Ta Komawa Gida Faskari, Bayan Gwamna Dikko Radda Ya Karrama Shi A Ranar Talata Da Ta Gabata Allah Ya Kuɓutar Da Su Cikin Aminci! Daga Jamilu Dabawa
Gwamnatin Buhari ce mafi muni a Tarihin Najeriya amma naga Alamar Gwamnatin Tinubu na neman yin abinda yafi muni>>Tsohon Shugaban kasa, Obasanjo

Gwamnatin Buhari ce mafi muni a Tarihin Najeriya amma naga Alamar Gwamnatin Tinubu na neman yin abinda yafi muni>>Tsohon Shugaban kasa, Obasanjo

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana Gwamnatin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da cewa, itace gwamnati mafi muni a tarihin Najeriya. Ya bayyana hakane a cikin wani sabon littafinsa da ya rubuta me suna “Nigeria: Past and Future.” inda yace amma yaga Gwamnatin Tinubu ta kama hanyar zarce ta Buhari wajan zama mafi muni. Obasanjo ya rubuta littafinne a yayin da ya cika shekaru 88 da haihuwa. Ya bayyana aikin gina titin Lagos zuwa Calabar da ake kashe ...
Buhari ya watsawa El-Rufai kasa a ido inda yace, Ina nan daram a jam’iyyar APC – Buhari

Buhari ya watsawa El-Rufai kasa a ido inda yace, Ina nan daram a jam’iyyar APC – Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce har yanzu shi ɗan APC ne, kuma ya fi so a rinƙa alaƙanta shi da jam'iyyar. Wannan dai ya biyo bayan wata tattaunawa da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya yi da BBC ranar Alhamis inda ya ce "sai da Buhari ya amince sannan na bar jam'iyyar APC zuwa SDP." Buhari ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da tsohon kakakinsa, Garba Shehu ya fitar, inda ya ce ba ya so ya bar kowa a cikin ruɗani game da inda yake, domin a cewars...
Ƴan bìndìgà sun sace wanda ya lashe gasar karatun al-Qur’ani ta Najeriya

Ƴan bìndìgà sun sace wanda ya lashe gasar karatun al-Qur’ani ta Najeriya

Duk Labarai
Ƴan bìndìgà sun sace mutumin da ya zama zakaran gasar karatun al'qur'ani ta bana tare da danginsa a kan hanyar Faskari zuwa ƴankara a jihar Katsina. Shugaban ƙaramar hukumar Faskari, Hon Musa Ado Faskari ya shaida wa BBC faruwar lamarin, inda ya ce ƴanbindigar sun sace Abdulsalam Rabi’u Faskari tare da mahaifinsa da ƴan'uwansa a lokacin da suke kan hanyar komawa gida bayan sun halarci fadar gwamnatin Katsina inda gwamna ya karrama gwarzon. Hon. Musa Faskari ya ce gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umaru Radda ne ya gayyaci , Abdulsalam Rabi’u Faskari tare da iyalansa ciki har da mahaifinsa a ƴan'uwansa, domin karrama shi bisa nasarar da ya samu ta zama gwarzon gasar karatun al-qur'ani da aka kammala a jihar Kebbi. ''A kan hanyarsu ta komawa gida ne, sun baro Funtua a kan hanyar F...
Peter Obi ya kai wa gwamnan Bauchi ziyarar tuntuɓa

Peter Obi ya kai wa gwamnan Bauchi ziyarar tuntuɓa

Duk Labarai
Tsohon ɗantakarar shugaban ƙasa na jam'iyyar LP, Peter Obi ya kai ziyarar tuntuɓa ga gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed. Cikin wani saƙo da gwamnan ya wallafa a shafinsa na Facebook, ya ce a lokacin ziyarar sun tattauna batutuwa da dama da suka danganci haɗin kai da yaƙi da rarrabuwar kawuna. Gwamnan ya ce tattaunawar tasu ta ƙara ƙarfafa kishin ƙasa domin shimfaɗa tafiyar da ya ce ''za ta kyautata makomar ƙasar''. Rahotonni sun ce ƴansiyasar biyu sun yi ganawar sirri a tsakaninsu, kafin daga baya a bar ƴanjarida su shiga. Peter Obi ya bayyana cewa ya kai ziyara zuwa Bauchi ne domin jaje da ta'aziyyar mace-macen da aka yi a jihar, tare da tattauna a batutuwan da suka shafi makomar Najeriya da kuma tuntuɓar masu ruwa da tsaki a fagen siyasar ƙasar.
Matatar Man Dangote ta Tafka Asarar Naira Biliyan 32

Matatar Man Dangote ta Tafka Asarar Naira Biliyan 32

Duk Labarai
Matatar Man Dangote zata tafka asarar Naira Biliyan 32 saboda sayar da Lita Miliyan 500 na man fetur a farashin man da ya karye. Dangote da kansa ne ya sanar da karya farashin man fetur din inda kuma ya tabbatar da cewa suna da man fetur din ganga Miliyan 500 a cikin tankunansu. Ya bayyana hakane a yayin da farashin man fetur din yake akan naita 890 kan kowace lita. Idan aka sayar da man fetur din a tsohon farashin man na Naira 890 akan kowace lita, Dangote zai samu Naira Biliyan 445. Saidai daga baya a watan Fabrairu Dangote ya sanar da rage Naira 65 daga farashin man wanda a yanzu ake sayarwa akan Naira 825 akan kowace lita. Idan aka sayar da Lita Miliyan 500 da Dangote yace suna da ita a ajiye akan sabon farashin na Naira 825 akan kowace lita, Dangote zai samu kudi Naira ...
Kalli Bidiyo: Yanzu wanda ya hana mutane Sallar Juma’a tsawon sati goma sha shine ake cewa zai ceto Arewa>>Sheikh Asadussunnah kan yabon da akewa El-Rufai

Kalli Bidiyo: Yanzu wanda ya hana mutane Sallar Juma’a tsawon sati goma sha shine ake cewa zai ceto Arewa>>Sheikh Asadussunnah kan yabon da akewa El-Rufai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Babban Malamin addinin Islama a jihar Kaduna, Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah ya soki yabon da akewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da cewa shine zai ceto mutanen Arewa. A cikin Tafsirinsa na Azumin watan Ramadana, Sheikh Musa yace a lokacin cutar Korona, duk Duniya babu inda aka matsawa mutane kamar jihar Kaduna. Yace sai da aka kulle mutane aka hanasu yin Sallar Juma'a ta tsawon sati goma sha. Yace irin wannan ne za'a ce wai shine zai ceto mutanen Ar...
Naga kwarjini da Kasaita irin wadda ban taba gani ba bayan haduwa da Sarkin Kani, M. Sanusi II a filin jirgin sama>>Rahama Sadau

Naga kwarjini da Kasaita irin wadda ban taba gani ba bayan haduwa da Sarkin Kani, M. Sanusi II a filin jirgin sama>>Rahama Sadau

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta bayyana cewa, ta hadu da me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a filin jirgin sama. Tace taga kwalliya, kwarjini da kasaita wadda bata haduwa da ta kowa. Ta bayyana cewa har abada ita masoyiyar sarkince. Rahama ta bayyana hakanne a shafinta na sada zumunta.