Zargin Da Natasha ke yi wa Sanata Godswill Akpabio cikin cokaline, An gano munanan abubuwan da ake zargin Sanata Akpabio da aikatawa wanda suka dame zargin da Natasha ke masa
Kafar Gistlover da aka sani da yiwa shahararrun mutane Tonon silili ta bankado munanan ayyukan da ake zargin Kakakin majalisar dattijai, Sanata Godswill Akpabio da aikatawa.
Kafar tace tana da takardu da shaidar duk zargin da takewa Sanata Godswill Akpabio.
Da farko dai tace Zargin da Sanata Natasha Akpoti kewa Akpabio cikin cokaline idan aka kwatanta abinda ake zarginsa dashi.
Kafar tace Sanata Akpabio lokacin yana Gwamnan jihar Akwa-Ibom ya rika yin lalata da kwamishinoninsa, ciki hadda matan aure.
Sannan yakan rikewa dan kwangila kudi ko takardu yace sai ya kai masa matarsa yayi lalata da ita.
Hakanan Matarsa, 'ya'ya 4 mata ta haifa inda take neman da Namiji ido rufe, dalilin hakane yasa aka boyeta a kasar Amurka na tsawon watanni 9, aka siyo jariri daga gidan da ake hai...








