Kalli Bidiyon yanda dan majalisar Tarayya, Bello ElRufai ya raka Mahaifinsa, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai zuwa Kotu inda ake tuhumarsa kan Almundahanar kudade
Dan majalisar tarayya, Bello ElRufai kenan yayin da ya raka mahaifinsa, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai zuwa kotu inda ake masa shari'a.
https://twitter.com/i/status/2036420872517329100
https://twitter.com/i/status/2036442043447136759
A yau ne dai ICPC ta gurfanar da malam Nasiru Ahmad El-Rufai a kotu bayan kwanaki masu yawa tana share dashi.








