Sunday, May 3
Shadow
Kalli Bidiyon: Masu zagin mu akan wai yanzu bama wa’azi me zafi irin wanda muke yi Lokacin mulkin Goodluck Jonathan basu da wuta basu da Aljannah kuma basu da Siradi>>Sheikh Kabir Gombe

Kalli Bidiyon: Masu zagin mu akan wai yanzu bama wa’azi me zafi irin wanda muke yi Lokacin mulkin Goodluck Jonathan basu da wuta basu da Aljannah kuma basu da Siradi>>Sheikh Kabir Gombe

Duk Labarai
Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Kabir Gombe ya bayyana cewa masu zaginsu akan cewa basa wa'azi me zafi irin wanda suka yi zamanin Mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan basu da wuta basu da Aljannah. Yace Shi Allahn da suke yi danshi ya sani. Yace kuma ko a lokacin Goodluck Jonathan ba a farkon Mulkin sa suka fara mai wa'azi me zafi ba sai da aka yi wasu abubuwan da basu dace ba. https://twitter.com/el_uthmaan/status/1921317149236183139?t=9JEnJuCvNwroA2j76440sA&s=19 Ana dai ta zargin Malaman Cewa suna samu a jikin Gwamnati ne shiyasa basa iya fada mata gaskiya.
Za A Shafe Makonni Biyu Ana Buɗe Ayyuka Albarkacin Cikar Shugaban Ƙasa Tinubu Shekaru Biyu A Kan Mulki

Za A Shafe Makonni Biyu Ana Buɗe Ayyuka Albarkacin Cikar Shugaban Ƙasa Tinubu Shekaru Biyu A Kan Mulki

Duk Labarai
Za A Shafe Makonni Biyu Ana Buɗe Ayyuka Albarkacin Cikar Shugaban Ƙasa Tinubu Shekaru Biyu A Kan Mulki. Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa shugaban ƙasa Tinubu ya kafa gagarumin tarihin samar da manyan ayyuka masu tasiri a fagen shugabancin Najeriya. Dan haka, za a shafe tsawon makonni biyu ana buɗe ayyukan da ya yi a Abuja ta fannin tituna, ruwa, da sauran ɗumbin ayyukan raya ƙasa, albarkacin cikarsa shekaru biyu a matsayin shugaban ƙasar Najeriya.
Daga ƙarshe dai an buɗe wa Jarumar Tik-Tok Rahama Sa’idu sabon shago kyauta a garin Zaria, bayan barin Kano da tayi

Daga ƙarshe dai an buɗe wa Jarumar Tik-Tok Rahama Sa’idu sabon shago kyauta a garin Zaria, bayan barin Kano da tayi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Daga ƙarshe dai an buɗe wa Jarumar Tik-Tok Rahama Sa'idu sabon shago kyauta a garin Zaria, bayan barin Kano da tayi. Wane fata zaku yi mata ?
Sanata Natasha Akpoti na shirin komawa jam’iyyar APC

Sanata Natasha Akpoti na shirin komawa jam’iyyar APC

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Sanata Natasha Akpoti na shirin komawa jam'iyyar APC. Hakan ya fito ne a yayin da aka ganta tana bin wakar Rarara wadda yawa Tinubu a ziyarar da ya kai Katsina. https://www.tiktok.com/@senatornatasha/video/7501822342620810502?_t=ZM-8wGc5cquf6V&_r=1 Ana tunanin Sanata Natasha Akpoti na shirin komawa APC ne dan ta binne fadanta da Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio.
HASBUNALLAHU WA NI’IMAL WAKIL: Bèĺlò Țùŕjì Ya Kori Mutàñèn Gàriñ Bafàrawa

HASBUNALLAHU WA NI’IMAL WAKIL: Bèĺlò Țùŕjì Ya Kori Mutàñèn Gàriñ Bafàrawa

Duk Labarai
HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKIL: Bèĺlò Țùŕjì Ya Kori Mutàñèn Gàriñ Bafàrawa. Daga Datti Assalafiý Shugaban barayin daji Be||0 Turj! ya kori mutanen dake zama a garin Bafarawa, kusan gaba daya mutanen garin sun watse zuwa neman mafaka a halin da ake ciki Sannan Be||0 Turj! ya aika takarda zuwa ga mutanen garuruwan Kamarawa, Arume da Kagara, ya ce baya son ganin wani mutum a cikin garuruwan daga yau Lahadi zuwa misalin karfe 4 na yammaci Akwai labarin da na gani, ance a daren jiya kadai kusan garuruwa 5 barayin daji suka yiwa hari a tsakanin jihar Katsina da Zamfara Sannan jiya 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci makarantar Sakandare (GSS) dake garin Raka a karamar hukumar Tsafe jihar Zamfara inda suka kashe Malami sannan sukayi garkuwa da mutane da yawa Abubuwan da suk...
‘Yan kasar waje guda dubu daya da shida sun karbi shaidar zama ‘yan Najeriya

‘Yan kasar waje guda dubu daya da shida sun karbi shaidar zama ‘yan Najeriya

Duk Labarai
'Yan kasar waje guda dubu da shida ne suka karbi shaidar zama 'yan Najeriya a cikin shekaru 8 da suka gabata. Lamarin ya farune daga shekarar 2017 zuwa shekarar 2023. Saidai wannan lamba an kirgata ne kawai akan wanda shugaban kasa ya baiwa takardar zama 'yan kasar, ba'a saka wanda suka je ofishin hukumomi ba suka An fara lissafinne daga Gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Wani Kantin Siyar Da Kayan Alatu A Kano Sun Baiwa Fauziyya D. Sulaiman Kyautar Mota

Wani Kantin Siyar Da Kayan Alatu A Kano Sun Baiwa Fauziyya D. Sulaiman Kyautar Mota

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani Kantin Siyar Da Kayan Alatu A Kano Sun Baiwa Fauziyya D. Sulaiman Kyautar Mota
An daure wannan malamar makarantar tsawon shekaru 30 saboda yiwa dalibanta maza Fyàdà

An daure wannan malamar makarantar tsawon shekaru 30 saboda yiwa dalibanta maza Fyàdà

Duk Labarai
Hukumomi a kasar Amurka sun daure malamar makaranta me suna Jacqueline Ma 'yar kimanin shekaru 36 tsawon shekaru 30 a gidan yari saboda samunta da laifin yiwa dalibinta maza fyade. A baya dai an bata kyautar karramawa a matsayin gwarzuwar malama a yankin San Diego County na kasar. Saidai daga baya an kamata da laifin yiwa yara dalibanta fyade, kuma ranar Juma'ar data gabata ne aka yanke mata hukuncin shekaru 30 a gidan yarin. Bayan yanke mata hukuncin, ta ashe da kuka inda tace tana fatan za'a yafe mata kuma tana danasanin bin son zuciya wajan batawa wadannan kananan yara Tarbiyya.