Kalli Bidiyo: Don Allah Rarara Ka Fadawa Tinubu Mawuyacin Halin Da ‘Yañ Nijeriya Ke Ciki Tunda Yanzu Kai Kadai Yake Jin Maganarsa A Arewa, Inji Sheik Salihu Zaria
Don Allah Rarara Ka Fadawa Tinubu Mawuyacin Halin Da 'Yañ Nijeriya Ke Ciki Tunda Yanzu Kai Kadai Yake Jin Maganarsa A Arewa, Inji Sheik Salihu Zaria.
https://twitter.com/Amyrahtu/status/1920862400049279188?t=3Zp4REhKPyNFuB8ywdPHgA&s=19
Da yawa na Kallon Rarara na da fada a wajan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu








