Kalli Bidiyon: A yau ma, Sarkij Kano, Muhammad Sanusi II ya je aji a jami’ar Northwest University, Kano inda ya ci gaba da daukar Darasi
A yau ma me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya sake komawa aji a jami'ar Northwest University, Kano inda ya ci gaba da daukar Darasi.
An ga sanda yake shiga ajin.
Sannan an ga yanda yake hira da abokan karatunsa.
https://twitter.com/i/status/2014317025535901951
Hakanan an ga yanda 'yan matan ajin nasu suka rika daukar hoto dashi.
https://twitter.com/i/status/2014336141416173841








