Kalli Bidiyon Ango da Amarya wanda babu Alamar jituwa a tsakaninsu sun dauki hankula
Wannan Bidiyon na Ango da Amaryarsa wanda babu Alamar Jituwa a tsakaninsu ya dauki hankula a kafafen sadarwa.
An ga inda Angon ya duka yakewa Amaryar Magana amma ta ki kulashi.
https://twitter.com/bb_khamees/status/1920522520609931548?t=rjMnD6TUegnOdOkZhto9AA&s=19
Hakan na zuwane bayan da Wata Amarya ta kashe Angonta a Kano bayan kwanaki 9 da aure. Shima dai a wannan Bidiyon an ji wasu na cewa kada dai shima ta kasheshu.








