Kalli Yanda dan Najeriya ya auri bature namiji
Wani dan Najeriya me suna Mr. Innocent Ndubuisi Okechukwu ya auri namiji bature.
Hotunan auren nasu da aka yi a coci sun watsu sosai a kafafen sada zumunta.
Rahotanni sun bayyana cewa, ya fito ne daga jihar Imo.








