Maganin daina shan taba
Daina Shan raba abu ne me wahala, saidai idan mutum ya sa kanshi da kuma taimakon Allah zai iya dainawa a hankali.
Sannan mutum ya tuna cewa, shan Taba Almubazzarancine wanda Addini ya hana hakan.
Mutum ya kuma tuna da illar da shan taba zata kawo masa irin su kansar baki da hugu da sauransu.
Mutum ya dagewa kansa ya daina shan taba, a wani bincike da aka yi na kwanan nan ya nuna cewa a kasar Amurka, taba na cikin manyan abubuwa 3 dake haddasa cutar daji.
Dan haka idan dai mutum yana son kansa da Arziki Duniya da lahira shine ya daina shan taba.
Ga wasu shawarwari da masana kiwon lafiya da al'amuran yau da kullun suka bayar kan yanda za'a daina shan taba kamar haka:
Ka saka rana, kacewa kanka daga wannan rana na daina ahan taba.
Me ke saka shan taba, bacin raine, ko r...







