Tuesday, March 10
Shadow
Hirar da ‘yan Jarida suka yi da Shugaba Tinubu ta nuna bai damu da halin da mutane ke ciki ba>>Inji PDP

Hirar da ‘yan Jarida suka yi da Shugaba Tinubu ta nuna bai damu da halin da mutane ke ciki ba>>Inji PDP

labaran tinubu ayau
Jam'iyyar hamayya ta PDP ta bayyana cewa, hirar da 'yan Jarida suka yi da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta farko tun bayan hawansa mulki a Ranar Litinin ta nuna cewa bai damu da halin da 'yan Najeriya ke ciki ba. Me magana da yawun PDP, Debo Ologunagba ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar inda yace maganar da shugaban kasar yayi ta cewa bai yi nadamar cire tallafin man fetur ba ta nuna bai damu da halin da mutane ke ciki ba. Yace shugaban kasar kamata yayi ya nuna damuwa akan halin da mutane ke ciki da kuma bayyana hanyoyin da zasu dauka dan kawowa mutane sauki. Yace ba gaskiya bane maganar shugaban kasar ta cewa an samu ci gaba a kasarnan bayan hawan mulkinsa, inda yace mutuwar da aka rika yi wajan turmutsutsu na karbar abincin tallafi alamace dake nuna irin halin kun...
Ba’a kwace min Fili a Abuja ba>>Inji Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Ba’a kwace min Fili a Abuja ba>>Inji Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Duk Labarai
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya musanta rahotannin dake yawo cewa, wai an kwace masa fili a babban birnin tarayya, Abuja. Buhari ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Malam Garba Shehu Inda yace shugaba Buharin Nada fili a Abuja amma ba'a kwaceshi ba. Yace filin da ake magana akai na wata gidauniya ce da aka sawa sunan tsohon shugaban kasar kuma ba mallakin tsohon shugaban kasar bace. Yace hukumar kula da filaye ta Abuja da gangan ta tsawwala kudi ga masu gidauniyar a yayin da suka je Neman shaidar mallakar filin watau CofO. Yace koda a lokacin da Buhari ke shugaban kasa an kawo fom wanda zai cike a bashi fili a Abuja amma yace baya so Dan yana da filin.

Garabasa: Karanta yanda zaku samu Naira Dubu daya kullun ta WhatsApp ba tare da kashe ko sisi ba, data kawai kuke bukata

Duk Labarai
Wata hanyar samun kudi ta bulla ta manhajar WhatsApp da ake kira da GoShare. Kuma Shafin hutudole.com ya bibiyi wannan lamari India ya zo muku da yanda zaku amfana. Shi wannan Abu ba'a saka ko sisi, abinda kawai mutum me bukata shine data sai manhajar WhatsApp. Sannan sai mutum ya shiga link dinnan na kasa yayi rijista ta hanyar saka lambar wayarsa da E-Mail da Password: https://server.k6dz.com/go/45267866 Bayan an gama yin Rijista zai bude ya tuna maka ka samu Naira 100. Daga nan sai ka duba kasa ka danna inda aka rubuta activity, zaka ga task da yawa, said ka yisu duka. Task din da yafi muhimmaci shine na linking WhatsApp dinka. Sai kuma ka gayyaci mutane, idan kudinka suka kai Naira 1000 ko 3300 zaka iya cirewa nan take. Idan Ana Neman Karin bayani sai a mana...

Maganin daina zina

Zina
Babban maganin dena zina shine tsoron Allah. Mutum ya tuna da irin tarin azabar da Allah ya tanadarwa mazinata ya daina. Sannan mutum ya tuna da gargadin da Allah yawa mutane na cewa kada su kusanci zina. Allah madaukakin sarki ya fada mana a Qur’ani cewa,’ Kada ku kusanci Zina, Alfashace kuma hanya ce ta shedan’ Qur’an 17:32. Hakanan an samu bayanai na azabobi kala-kala da Allah kewa mazinata: Daya daga ciki shine mafarkin da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi inda aka nuna masa wani daki kamar inda ake gasa biredi da ake hura wuta a cikinsa da mutane mata da maza tsirara a ciki, yayin da wutar ta huru sai su yi saman dakin suna kururuwa, yayin da ta yi kasa, sai su koma, haka ake ta musu azaba. Da ya tambayi laifinsu, sai aka ce masa, mazinata ne. Hakanan Sahihin H...

Maganin rashin sha’awa ga maza

Sha'awa
Rashin sha'awa ga maza, matsalace da maza da yawa kan yi korafi akanta, a wannan rubutun, zamu yi bayani yanda matsalar take da abubuwan dake kawota da kuma maganinta. Abubuwan dake kawo rashin sha'awa ga maza Rashin Kwanciyar Hankali: Masana kiwon lafiya musamman na bangaren jima'i sun bayyana cewa, rashin kwanciyar hankali na daya daga cikin abubuwan dake kawarwa namiji sha'awa, misali a yayin da mutum ke cikin tsananin bashi kuma me kudin na nemanka ruwa a jallo, ko kuma an kori mutum daga aiki kuma bashi da hanyar ciyar da iyalansa, da dai sauransu. Kibar da ta wuce misali: Yawan kiba na daya daga cikin abubuwan da masana kiwon lafiya sukace take rage karfin sha'awa. Musamman idan mutum ya zamana me yawan ciye-ciyene barkatai. Rashin Cin Abinci me kyau: Rashin Cin abinci me...

Maganin rashin sha’awa ga mace

Sha'awa
Rashin sha'awa ko raguwar karfin sha'awa ga mata abune dake faruwa yau da gobe kuma yana faruwa da kowace mace a iya tsawon rayuwarta. A wani lokacin zaki ji karfin sha'awarki ya ragu na dan lokaci ko na kwanaki kadan, a wani lokacin kuma zai iya daukar kwanaki da yawa ko ma watanni. Kowane mutum da irin karfin sha'awarsa, wani zai ji yana son yin jima'i kullun wani sai bayan satuka ko bayan watanni kai wata ma a shekara ba zata so yin jima'i sosai ba, kowa da kalar karfin sha'awarshi. Yanayin karfin sha'awarki ba zai taba iya zama a matsayi guda ba a kowane lokaci, ma'ana zai rika yin sama yana kasa, kuma hakan ba matsala bane. Saidai idan rashin sha'awarki yayi yawa kuma ya fara damunki, to ya kamata a tuntubi likita ko a nemi magani. Sannan kuma a sani, mafi yawanci ana g...
Hotuna: ‘Yan Damfara sun cuci wannan matar Inda suka sayi shinkafa buhu 4 da kudin boge

Hotuna: ‘Yan Damfara sun cuci wannan matar Inda suka sayi shinkafa buhu 4 da kudin boge

Duk Labarai
Wata mata da mijinta ya mutu ya barta sa kananan yara 3 ta gamu da ibtila'in 'yan damfara. Matar dai ta tafi ta bar yarinyarta me tsaron shago inda wani Dan damfara yayi amfani da wannan damar wajan sayen buhunan shinkafa 4 da kudin boge. https://twitter.com/jennifer_nworie/status/1864714846790418566?t=4VSnqLjM3VN3trkpQCv8ww&s=19 Ganin hakan yasa matar fashewa sa kuka. Jimullar kudin da matar ta yi asara sun kai Naira dubu Dari biyu da hamsin da biyar.

Kaikayin Azzakari

Kiwon Lafiya, Sha'awa
Kaikayin Azzakari na daya daga cikin matsalolin da maza kan yi fama dasu, a wannan bayanin, zamu fadi abubuwan dake kawoshi da kuma maganinshi. Abubuwan dake kawo kaikayin Azzakari sune: Infection: Idan ya zamana kana fama da infection akan azzakarinka ko a cikinsa, zaka rika iya yin fama da kaikayin Azzakari. Ciwon fata ko bushewar fata: Idan ya zamana kana fama da yawan bushewar ko wata cuta a jikin fatarka, zaka iya yin fama da kaikayin Azzakari. Cutukan da ake dauka a wajan jima'i: Idan ya zamana ka kamu da daya daga cikin cutukan da ake dauka a wajan jima'i zaka iya yin fama da kaikayin Azzakari. Sabulu da Ake amfani dashi: Kalar sabulun da ake amfani dashi wajan wanka zai iya kawo kaikayin Azzakari. Aske Gashin Gaba: Aske gashin gaba na daya daga cikin abubuwan dake...

Alamomin mutuwar azzakari

Ilimi, Jima'i, Sha'awa
Za'a iya game cewa Azzakari ya mutu idan ya zamana cewa baya iya mikewa da kyau ta yanda mutum zai iya yin jima'i ya gamsu. Hakanan idan ya zamana mutum baya jin sha'awa, ko kuma karfin sha'awarsa ta ragu sosai, shima za'a iya cewa Azzakarinsa ya mutu. Amma idan ya zamana cewa yau mazakutarka ta mike gobe ta ki mikewa, wannan ba matsalar mutuwar azzakari bane, idan ya zamana bata mikewa da kyau ne ta yanda zaka gamsu ko kuma baka dadewa Sam kake kawowa to ya kamata a nemi likita. Abubuwan dake kawo mutuwar Azzakari sun hadada: Yawan kiba. Ciwon Sugar ko Diabetes. Ciwon zuciya. Yawan kitse a jiki. Rashin kwanciyar hankali. Damuwa. Rashin Samun isashshen bacci. Shan giya. Shan taba da sauransu. Ana magance matsalar mutuwar Azzakarine ta hanyoyin: Mo...